Connect with us

Business

Vacancy! Vacancy!! Vacancy!!! E.F Network Ltd, An ICT Oriented Organization Is Hiring ( Details Below)

Published

on

E.F Network Ltd a multinational technology company is hiring.

Are you technologically inclined and have the abilities of a good and suave marketer? Then you can join us.

The positions currently available are:

  1. Sales Representatives.

Are you very fluent in written/ spoken Hausa language; interested in working with a technology based organization that is futuristic and suave in business?

The opportunity is open and applications are welcomed, read details below and apply.

MUNA NEMAN MA’AIKATA
Kamfanin E.F. Network Ltd, kamfani ne na kasa da kasa, wanda a kwanannan ya kawo fasahar da ake kira efphonetaxi a kasuwar Najeriya da ke hana sata da kuma gano wayar salular da ta bata. Wannan manhaja tana sanya saye ko sayar da duk wayar da aka sata ya zama bata lokaci domin barawon ko wanda ya sayi wayar ba zai iya amfani da ita ba.
Sakamakon irin sha’awar da ‘yan Najeriya ke nuna wa manhajar, muna neman kwararrun ma’aikata da za su taimaka mana gudanar da wannan harka.
Mukaman da ake neman ma’aikatan a yanzu su ne kamar haka:
1- Wakilan saye da sayarwa (Sales Representatives)
2- Daraktocin ciniki na jihohi (State Sales Directors)
3- Dillalai da aka amince da su (Authorized Distributors)
Kudin shigar da za a samu: Naira dubu hamsin zuwa Naira dubu dari da hamsin a wata
Sai a turo CV ta: job@eftechnology.net